ha_tq/1ch/13/09.md

287 B

Menene Yahweh ya yi a lokacin da Uzza ya miƙa hannu don ya tare akawatin alkawarin a lokacin da akwatin alkawarin ya yi kamar zai faɗi?

Fushin Yahweh ya ƙuna akan Uzzah sa'anan Yahweh ya kashe shi.

Menene yasa Dauda fushi da Yahweh?

Dauda ya fushi saboda Yahweh ya buga Uzzah.