# Menene Yahweh ya yi a lokacin da Uzza ya miƙa hannu don ya tare akawatin alkawarin a lokacin da akwatin alkawarin ya yi kamar zai faɗi? Fushin Yahweh ya ƙuna akan Uzzah sa'anan Yahweh ya kashe shi. # Menene yasa Dauda fushi da Yahweh? Dauda ya fushi saboda Yahweh ya buga Uzzah.