ha_tq/1ch/14/01.md

193 B

Menene Dauda ya sani a kan Hiram, lokacin da sarkin Tyre ya aika saƙo, cidar, madgina,da masassƙa domin su gina ma Dauda gida?

Dauda ya sani hakika Yahweh ya kafa mulkin sa a kan Israila.