# Menene Dauda ya sani a kan Hiram, lokacin da sarkin Tyre ya aika saƙo, cidar, madgina,da masassƙa domin su gina ma Dauda gida? Dauda ya sani hakika Yahweh ya kafa mulkin sa a kan Israila.