ha_tq/1ch/15/27.md

303 B

Tare da menene Dauda ya rufa kuma menene ya ƙara a kai.

Dauda ya rufe kansa da kayan farin zaren lnin sa'anan kuma ya sa Linin efod.

Wanane suka fita da akwatin alkawarin lafiya ana bmurna ana tsalle, ana busa, da goge da amo mai karfi na molaye?

Dukka Israila suka fitar da akwatin alƙawarin.