# Tare da menene Dauda ya rufa kuma menene ya ƙara a kai. Dauda ya rufe kansa da kayan farin zaren lnin sa'anan kuma ya sa Linin efod. # Wanane suka fita da akwatin alkawarin lafiya ana bmurna ana tsalle, ana busa, da goge da amo mai karfi na molaye? Dukka Israila suka fitar da akwatin alƙawarin.