initial conversion

This commit is contained in:
Larry Versaw 2021-03-19 11:07:02 -06:00
parent c601c3d164
commit fc75544e08
13428 changed files with 194694 additions and 3 deletions

7
1ch/01/01.md Normal file
View File

@ -0,0 +1,7 @@
# 'Ya'yan Nuhu su ne Shem, Ham da Yafet.
Wasu juyi da ta kumshi ULB da UDB, sun hada '"Ya'yan" domin ya bayyana hakan cewa Shem, Ham, da Yafet 'yan'uwan juna ne kuma ya'yan Nuhu ne. In ba haka ba, mai karatu zai yi zaton cewa kowanensu na wakiltar tsararaki daya nesa da Nuhu, da kakaninsu.
# Adamu, Set, Enosh, Kenan, Mahalalel, Yared, Inok, Metusela, Lamek
Waɗannan suna jerin sunayen kakanine. Idan yaren ku na da takamen hanyar da za ku sa alama irin wanan jerin, zaku iya amfani da shi anan. (Duba: [[rc://*/ta/man/translate/translate-names]])

11
1ch/01/05.md Normal file
View File

@ -0,0 +1,11 @@
# Gomar ... Dadanim
Fassara waɗannan sunayen mutane ta yadda zaka fassara sunayen a yarenka. Waɗannan duka sunayen mutane ne. (Duba: [[rc://*/ta/man/translate/translate-names]])
# Kitiawa da Rodanawa
Waɗannan sunayen mutanen da kungiyoyin. (Duba: [[rc://*/ta/man/translate/translate-names]])
# Rodanawa
Wannan sunan wani lokaci ana rubuta shi "Rodanim" kamar yadda yake cikin UDB. (Duba: [[rc://*/ta/man/translate/translate-textvariants]])

3
1ch/01/08.md Normal file
View File

@ -0,0 +1,3 @@
# Misrem ... Nimrod
Waɗannan sunayen mutane ne. (Duba: [[rc://*/ta/man/translate/translate-names]])

3
1ch/01/11.md Normal file
View File

@ -0,0 +1,3 @@
# daga wannan tushen Filistiyawa suka fito
AT: "kakannin Filistiyawa"

7
1ch/01/13.md Normal file
View File

@ -0,0 +1,7 @@
# Het
Wannan sunan mutum ne. (Duba: [[rc://*/ta/man/translate/translate-names]])
# Arkitiyawa ... Hamatiyawa
Waɗannan sunayen mutanen da kungiyoyi ne.

3
1ch/01/17.md Normal file
View File

@ -0,0 +1,3 @@
# Arfashad ...Yoktan
Waɗannan sunayen mutane ne. (Duba: [[rc://*/ta/man/translate/translate-names]])

3
1ch/01/20.md Normal file
View File

@ -0,0 +1,3 @@
# Yoktan ...Yobab
Waɗannan sunayen mutane ne. (Duba: [[rc://*/ta/man/translate/translate-names]])

3
1ch/01/24.md Normal file
View File

@ -0,0 +1,3 @@
# Shem ... Serug
Waɗannan sunayen mutane ne. (Duba: [[rc://*/ta/man/translate/translate-names]])

3
1ch/01/28.md Normal file
View File

@ -0,0 +1,3 @@
# Nebayot ... Kedemah
Waɗannan sunayen mutane ne. (Duba: [[rc://*/ta/man/translate/translate-names]])

3
1ch/01/32.md Normal file
View File

@ -0,0 +1,3 @@
# Keturah ... Elda'ah
Waɗannan sunayen mutane ne. (Duba: [[rc://*/ta/man/translate/translate-names]])

3
1ch/01/34.md Normal file
View File

@ -0,0 +1,3 @@
# Elifaz ... Mizzah
Waɗannan sunayen mutane ne. (Duba: [[rc://*/ta/man/translate/translate-names]])

3
1ch/01/38.md Normal file
View File

@ -0,0 +1,3 @@
# Lotan ... Anah
Waɗannan sunayen mutane ne. (Duba: [[rc://*/ta/man/translate/translate-names]])

3
1ch/01/41.md Normal file
View File

@ -0,0 +1,3 @@
# Anah ... Aran
Waɗannan sunayen mutane ne. (Duba: [[rc://*/ta/man/translate/translate-names]])

15
1ch/01/43.md Normal file
View File

@ -0,0 +1,15 @@
# Bela ... Beyor ... Yobab ... Zerah ... Husham
Waɗannan sunayen mutane ne. (Duba: [[rc://*/ta/man/translate/translate-names]])
# Dinhaba ... Bozra
Waɗannan sunayen wurare ne. (Duba: [[rc://*/ta/man/translate/translate-names]])
# Husham na ƙasar Temanawa ya yi mulki a gurbinsa
"Husham, daga ƙasar kakanin Temanawa in da suke zama, ya yi mulki a gurbinsa."
# Temanawa
Wannan sunan ƙungiyoyin mutane ne. (Duba: [[rc://*/ta/man/translate/translate-names]])

7
1ch/01/46.md Normal file
View File

@ -0,0 +1,7 @@
# Husham ... Hadad ... Bedad ... Samlah ... Shawul
Waɗannan sunayen mutane ne. (Duba: [[rc://*/ta/man/translate/translate-names]])
# Avit ... Masreka ... Rehobot
Waɗannan sunayen wurare ne. (Duba: [[rc://*/ta/man/translate/translate-names]])

7
1ch/01/49.md Normal file
View File

@ -0,0 +1,7 @@
# Shawul ... Ba'al-Hanan ... Akbor ... Hadar ... Mehetabel ... Matred ... Me Zahab
Waɗannan sunayen mutane ne. (Duba: [[rc://*/ta/man/translate/translate-names]])
# Fai
Wannan sunan wurare ne. (Duba: [[rc://*/ta/man/translate/translate-names]])

3
1ch/01/51.md Normal file
View File

@ -0,0 +1,3 @@
# Timna ... Iram
Waɗannan sunayen mutane ne. (Duba: [[rc://*/ta/man/translate/translate-names]])

3
1ch/02/01.md Normal file
View File

@ -0,0 +1,3 @@
# Ruben ... Asha
Waɗannan sunayen mutane ne. (Duba: [[rc://*/ta/man/translate/translate-names]])

19
1ch/02/03.md Normal file
View File

@ -0,0 +1,19 @@
# Yahweh
Wannan shine sunnan Yahweh wanda ya bayyana wa mutanensa a cikin Tsohon Alƙawali. Duba shafin fassarar kalma game da Yahweh dangane da yadda ake fassara wannan.
# ta haifa masa Ferez da Zara.
"ta haifa masa ya'ya maza Ferez da Zara"
# a gaban Yahweh
AT: "bisa lafazin Yahweh"
# Yahweh ya kashe shi
Wannan yana nufin Yahweh ya yarda a kashe Er. (Duba: [[rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy]])
# surukarsa
Wannan yana nufin matar ɗansa ne.

3
1ch/02/13.md Normal file
View File

@ -0,0 +1,3 @@
# na biyu ... na uku
"yaro na biyu ... yaro na uku" (Duba: [[rc://*/ta/man/translate/figs-ellipsis]])

3
1ch/02/16.md Normal file
View File

@ -0,0 +1,3 @@
# mahaifinsa Yeter ba Isma'ile ne
Wannan na nufin cewa Yeter zuriyar Ishma'il ne.

3
1ch/02/18.md Normal file
View File

@ -0,0 +1,3 @@
# ta haife shi
AT: "ta haifi"

3
1ch/02/21.md Normal file
View File

@ -0,0 +1,3 @@
# ta haife
"ta haifi"

3
1ch/02/23.md Normal file
View File

@ -0,0 +1,3 @@
# ta haife
"ta haifi"

3
1ch/02/25.md Normal file
View File

@ -0,0 +1,3 @@
# Atara
Wannan sunan mace ce. (Duba: [[rc://*/ta/man/translate/translate-names]])

3
1ch/02/29.md Normal file
View File

@ -0,0 +1,3 @@
# Muhimmin Bayani:
Duba: [[rc://*/ta/man/translate/translate-names]]

7
1ch/02/34.md Normal file
View File

@ -0,0 +1,7 @@
# Muhimmin Bayani:
Duba: [[rc://*/ta/man/translate/translate-names]]
# ta haife
"ta haifi"

3
1ch/02/36.md Normal file
View File

@ -0,0 +1,3 @@
# Muhimmin Bayani:
Duba: [[rc://*/ta/man/translate/translate-names]]

3
1ch/02/39.md Normal file
View File

@ -0,0 +1,3 @@
# Muhimmin Bayani:
Duba: [[rc://*/ta/man/translate/translate-names]]

3
1ch/02/42.md Normal file
View File

@ -0,0 +1,3 @@
# 'Ya'yan Caleb ... Mareshah
Juyi da yawa sun gane hurɗoɗin da ke tsakanin waɗannan mutanen a hanyoyi dabam-dabam. Wasu masu fassara sun yarda cewa "baban Hebron ... baban Raham, baban Yorkim ... baban Shammai" na nufin "tushen dangin Hebron," etc. Wasu juyi asu iya ɗaukar wannan fassarar.

3
1ch/02/45.md Normal file
View File

@ -0,0 +1,3 @@
# Muhimmin Bayani:
Duba: [[rc://*/ta/man/translate/translate-names]]

7
1ch/02/48.md Normal file
View File

@ -0,0 +1,7 @@
# Muhimmin Bayani:
Duba: [[rc://*/ta/man/translate/translate-names]]
# ta haife
"ta haifi"

3
1ch/02/50.md Normal file
View File

@ -0,0 +1,3 @@
# Salma ... Haref ... Bet Gader
Wadannan sunayen mutane ne. (Duna: [[rc://*/ta/man/translate/translate-names]])

3
1ch/02/52.md Normal file
View File

@ -0,0 +1,3 @@
# Manahatawa ... Itirawa ... Futiyawa ... Shumatawa ... Mishrayawa ... Zoratawa ... Eshtawolawa
Waɗannan sunayen kabilai ne. (Duba: [[rc://*/ta/man/translate/translate-names]])

3
1ch/02/54.md Normal file
View File

@ -0,0 +1,3 @@
# Netofatawa, Atrot Bet Yowab ... Manahatawa ... Zoritawa ...Tiratawa ... Shimiatawa ... Sukatawa ... Kenitawa ... Rekabawa.
Waɗannan sunayen kabilai ne. (Duba: [[rc://*/ta/man/translate/translate-names]])

15
1ch/03/01.md Normal file
View File

@ -0,0 +1,15 @@
# Dauda
Dauda ɗan Yesse, daga zuriyar Yahuda. (Duba: 2:15)
# Ahinowam ... Abigel ... Ma'aka ... Haggit ... Abital ... Egla
Waɗannan sunayen mata ne. (Duba: [[rc://*/ta/man/translate/translate-names]])
# Talmai ...Shefatiya...Itreyam
Waɗanan sunayen mutane ne. (Duba: [[rc://*/ta/man/translate/translate-names]])
# Daniyel
Wannan mutumin yana da suna iri ɗaya da annabi Ba'isra'ile, amma wani daban ne.

7
1ch/03/04.md Normal file
View File

@ -0,0 +1,7 @@
# inda ya yi sarauta shekaru bakwai da wata shida
A na iya fassara shi a zaman bayani dabam. AT: "Dauda yayi sarauta a can shekara bakwai da wata shida."
# Ammiyel ... Shamuwa ... Shobab ... Natan
Waɗanan sunayen mutane ne. (Duba: [[rc://*/ta/man/translate/translate-names]])

3
1ch/03/06.md Normal file
View File

@ -0,0 +1,3 @@
# Ibhar ... Elishama ... Elifelet
Waɗannan sunayen mutane ne. (Duba: [[rc://*/ta/man/translate/translate-names]])

11
1ch/03/10.md Normal file
View File

@ -0,0 +1,11 @@
# Muhimmin Bayani:
Wannan ne farkon lissafin zuriyar Dauda da suka zama sarakuna.
# Ɗan Suleman shi ne Rehobowam. Ɗan Rehobowam shi ne Abiya
Suleman yana da ɗa fiye da daya. Haka ma sauran maza suke a lissafin. AT: "Suleman shine mahaifin Rehobowam. Rehobowam shine mahaifin Abija"
# Azariya
Wannan wani sunna ne na Uziya, sunnan da aka fi sani na sarki.. Mai fassara yana iya yanke shawarar amfani da sunnan "Uziya" a ko'ina wa wannan sarkin.

7
1ch/03/13.md Normal file
View File

@ -0,0 +1,7 @@
# Muhimmin Bayani:
Wannan ya ci gaba da lissafin zuriyar Dauda da suka zama sarakuna. Ka yi da wannan bayani kamar yadda ka yi a farko a 3:10.
# Amon
Wannan shi ne sunan mutum. (Duba: [[rc://*/ta/man/translate/translate-names]])

7
1ch/03/15.md Normal file
View File

@ -0,0 +1,7 @@
# Muhimmin Bayani:
Wannan ya ci gaba da lissafin zuriyar Dauda da suka zama sarakuna. Ka yi da wannan bayani kamar yadda ka yi a farko a 3:10.
# Johanan ... Shallum ... Yehoyachin
Waɗannan sune sunayen mazaje. (Duba: [[rc://*/ta/man/translate/translate-names]])

7
1ch/03/17.md Normal file
View File

@ -0,0 +1,7 @@
# Yahoyachin
Wasu juyi suna amfani da "Yekoniya" wanda ya banbanta da "Yahoyachin."
# 'yan bautar talala
Wannan na iya zama taken da aka bawa Yahoyachin domin an kai shi bauta. duk da haka wasu juyi suna daukar kalmar kamar "Assir," sunan daya daga cikin 'ya'yansa maza.

7
1ch/03/19.md Normal file
View File

@ -0,0 +1,7 @@
# Obadiya
Wannan mutumin yana da suna iri ɗaya kamar Annabi Obadiya amma wannan wani ne daban. (Duba: [[rc://*/ta/man/translate/translate-names]])
# waɗansu sauran zuriyoyin su ne Arnan, Obadiya, da Shekaniya
Juyi daban-daban sun sanya waɗannan mutane a cikin hurɗoɗi daban-daban da juna, sobada Ibraniyanci bai yi bayanni sosai game da su ba.

3
1ch/03/22.md Normal file
View File

@ -0,0 +1,3 @@
# Shemiya ... Hatush ... Igal ... Bariya ... Neriya ... Shaphat ... Eliyonai ... Hizkiya ... Azrikam ... Hodaviah ... Eliyashib ... Pelaya ... Akkub ... Johanan ... Delaya ... Anani
Waɗannan sune sunayen mazaje. (Duba: [[rc://*/ta/man/translate/translate-names]])

7
1ch/04/01.md Normal file
View File

@ -0,0 +1,7 @@
# Ferez ... Hezron ... Karmi ... Lahad
Waɗannan sunayen mutane ne. (Duba: [[rc://*/ta/man/translate/translate-names]])
# Zoratawa
An kira garin da sunan mutanen da ke zaune a garin wato Zora.

15
1ch/04/03.md Normal file
View File

@ -0,0 +1,15 @@
# Itam ... Gedor ... Hushah
Waɗannan sunayen birane ne. (Duba: [[rc://*/ta/man/translate/translate-names]])
# Ishma ... Idbash ... Feniyel ... Ezer ... Efrata
Waɗannan sunayen mutane ne.
# Hazzelelfoni
Wannan sunan mace ce. (Duba: [[rc://*/ta/man/translate/translate-names]])
# Waɗannan su ne zuriyar Hur
"Fenuwel da Ezer kakan su shine Hur." Wannan ya nuna jerin waɗanda zasu biyo baya.

15
1ch/04/05.md Normal file
View File

@ -0,0 +1,15 @@
# Temeni ... Hahashtari
Bisa ga fahimta wadannan sunayen mutane. Koda yake wasu juyi sun fahimce su a matsayin sunayen zuriya wanda ta samo asali daga ɗan Ashur.
# Helah ... Na'arah
Waɗannan sunayen mata ne.
# ta haifa
AT: "ta haifa masa 'ya'ya maza"
# da dangogin zuriyar da suka fito daga Ahahel ɗan Harum.
Za a iya fara sabuwa bayyani a nan. "Koz ya zama kakan Harum da zuriyar da suka fito daga Ahahel ɗan Harum"

15
1ch/04/09.md Normal file
View File

@ -0,0 +1,15 @@
# Yabez
Wannan sunnan mutum ne. (Duba: [[rc://*/ta/man/translate/translate-names]])
# ka faɗaɗa mani iyakata
AT: "ka ƙara mani gonaki"
# hannunka ya kasance tare da ni
Ma'ana mai yiwuwa sune hannun Allah na wakiltar 1) kiyayewarsa, 2) ikonsa, ko 3) kariyarsa. AT: "ka bishe ni" ko "ka ba ni nasara" ko "ka ƙare ni." Za a iya fassarar shi kamar "ka kassance tare da ni." (Duba: [[rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy]] da [[rc://*/ta/man/translate/figs-synecdoche]])
# ya amsa addu'ar sa.
"Yayi masa kamar yadda ya roƙa a cikin addu'ar sa"

15
1ch/04/11.md Normal file
View File

@ -0,0 +1,15 @@
# Kaleb...Shuhah...Mehir... Eshton...Bet Rafa...Faseya...Tehinna
Waɗannan sunayen mutane ne (Duba: [[rc://*/ta/man/translate/translate-names]])
# Tehinna, wanda shi ne ya fara Nahash
"Tehinna wanda ya kafa garin Nahash"
# Nahash
Wannan sunan Birni ne. (Duba: [[rc://*/ta/man/translate/translate-names]])
# Reka
Wannan sunan wuri ne. (duba: [[rc://*/ta/man/translate/translate-names]])

15
1ch/04/13.md Normal file
View File

@ -0,0 +1,15 @@
# Muhimmin Bayani:
Zai zama da taimako a yi hawan aya kuma a haaɗa aya 15 tare da 13 tunda Kenaz dangin Yefhunne ne da kuma Kaleb. (Duba: [[rc://*/ta/man/translate/translate-versebridge]])
# Kenaz ... Otniye l... Seraya ...Hata ... Miyonotai... Ofrah... Yowab... Yefunneh... Iru... Elah... Na'am... Jehallel... Ziph... Zifhah... Tiriya... Asarel
Waɗannan sunayen mutane ne. (Duba: [[rc://*/ta/man/translate/translate-names]])
# Ge-Harashim, wanda mutanen masassaƙa ne
Ge-Harashim na nufin "Kwarin Kwararu." A na iya fassara ma'anar sunan ko ana iya bayyaninsa tare da bayani. AT: "Ge-Harashim, wanda ya ke nufin 'Kwarin Kwararu'. A na kiranta haka saboda mutunenta masu tsarafa ƙarafuna ne." (Duba: [[rc://*/ta/man/translate/translate-names]] da [[rc://*/ta/man/translate/figs-explicit]])
# masassaƙa
mutane da suka shahara a ƙira ko gine ginen abubuwa.

11
1ch/04/17.md Normal file
View File

@ -0,0 +1,11 @@
# Muhimmin Bayani:
Bayanin da ke a 4:17 an sake shirya shi don a iya gane ma'anar da sauƙi. (Duba: [[rc://*/ta/man/translate/translate-versebridge]])
# Waɗannan su ne 'ya'yan Bitiya
Kalman nan "waɗannan" na nufin Miriyam, Shammai, da Ishba. Su ne 'ya'yan Bitiya haifa ma mijinta Mered.
# Bitiya
Wannan sunan mace ce.

7
1ch/04/19.md Normal file
View File

@ -0,0 +1,7 @@
# Bagarme
Wani daga rukunin mutanen Garmawa. (Duba: [[rc://*/ta/man/translate/translate-names]])
# Bama'akate
Wani daga yankin Ma'akatiya wanda ake kira Ma'akat. (Duba: [[rc://*/ta/man/translate/translate-names]])

15
1ch/04/21.md Normal file
View File

@ -0,0 +1,15 @@
# Shela ... Er... Leka ... La'ada ... Mareshah... Yokim... Jowash... Saraf
Waɗannan sunayen mutane ne. (Duba: [[rc://*/ta/man/translate/translate-names]])
# linin
wani irin yaddin zani
# maginan tukwane
mutane da ke ginin tukwane dag yumɓu
# Bet Ashba ... Kozeba ... Netayim ... Gedera
Waɗannan sunayen ɓirane ne. (Duba: [[rc://*/ta/man/translate/translate-names]])

7
1ch/04/24.md Normal file
View File

@ -0,0 +1,7 @@
# Nemuyel ... Yamin ... Yarib ... Zera ... Shawul ... Shallum ... Mibsam ... Mishma ... Hammuwel ... Zakkur ... Shimei
Waɗannan sunayen mutane ne. (Duba: [[rc://*/ta/man/translate/translate-names]])
# jikansa
'ya'yan ɗanka.

7
1ch/04/27.md Normal file
View File

@ -0,0 +1,7 @@
# 'ya'ya goma sha shida da 'ya'ya mata shida
'ya'ya maza 16 da 'ya'ya mata 6. (Duba: [[rc://*/ta/man/translate/translate-numbers]])
# Molada ... Hazar Shuwal
Waɗannan sunayen garuruwa ne. (Duba: [[rc://*/ta/man/translate/translate-names]])

7
1ch/04/29.md Normal file
View File

@ -0,0 +1,7 @@
# Muhimmin Bayani:
Lissafin biranen da zuriyar Simiyon suka zauna ya ci gaba.
# Bilha ... Ezem ... Tolad ... Betuwel ... Hormah ... Ziglag ... Beth Marcaboth ... Hazar ... Susim ... Net Biri ... Sha'arayim
Waɗannan su ne sunayen birane. (Duba: [[rc://*/ta/man/translate/translate-names]])

11
1ch/04/32.md Normal file
View File

@ -0,0 +1,11 @@
# Muhimmin Bayani:
Lissafin biranen da zuriyar Simiyon suka zauna ya ci gaba.
# Itam ... Ain ... Rimmon ...Tochen ... Ashan
Waɗannan sunayen ƙauyuka ne. (Duba: [[rc://*/ta/man/translate/translate-names]])
# Ba'al
Wannan sunan gari ne. Ana kuma kiran sa Ba'alat. (Duba: [[rc://*/ta/man/translate/translate-names]])

7
1ch/04/34.md Normal file
View File

@ -0,0 +1,7 @@
# Waɗannan da aka ambata da sunaye shugabanni ne.
Waɗannan mutanen shugabanni ne. (Duba: [[rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive]])
# dangoginsu sun ƙaru sosai
Yawan mutane a zuriyar su ya ƙaru sosai. (Duba: [[rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy]])

19
1ch/04/39.md Normal file
View File

@ -0,0 +1,19 @@
# Gedor
Wannan sunan gari ne. (Duba: [[rc://*/ta/man/translate/translate-names]])
# makiyaya mai dausayi
wanni ɓangaren gona inda dabbobi ke kiwo a ciyawa
# Yelwa
mai yawa sosai
# Hamatawa
zuriyar Ham
# Mewunawa
Wannan sunan kungiyar mutane. AT: "zuriyar Mewun" (Duba: [[rc://*/ta/man/translate/translate-names]])

19
1ch/04/42.md Normal file
View File

@ -0,0 +1,19 @@
# Mutane ɗari biyar
"mutane 500" (Duba: [[rc://*/ta/man/translate/translate-numbers]])
# Felatiya ... Niyeriya ... Refayiya... Uzziyel... Ishi.
Waɗannan sunayen mutane ne. (Duba: [[rc://*/ta/man/translate/translate-names]])
# sauran Amelikawa 'yan gudun hijira
"Amelikawa 'yan gudun hijira da suka rage"
# 'yan gudun hijira
mutanen da aka tilastawa su bar gidajen kasarsu
# har zuwa yau.
"daga wancan lokacin har zuwa yau" (Duba: [[rc://*/ta/man/translate/figs-idiom]])

19
1ch/05/01.md Normal file
View File

@ -0,0 +1,19 @@
# yanzu Ruben
Kalmar nan "yanzu" ana amfani da ita anan don alamar canji daga jerin zuriya zuwa bayyanin asali game da Ruben. (Duba: [[rc://*/ta/man/translate/writing-background]])
# amma aka ba da girman ɗan farinsa ga 'ya'yan Yosef ɗan Isra'ila
"amma aka ba da girman ɗan farinsa ga 'ya'yan Yosef, wani ɗan Isra'ila kuma" (Duba: [[rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive]])
# Ruben ya ƙazantar da gadon mahaifinsa
Wannan zance ta ladabi don yin magana game da yadda Ruben yayi lalata da matar mahaifinsa ta biyu. Babban gado shi ne wurin da mutun da matarsa zasu kwana tare. (Duba: [[rc://*/ta/man/translate/figs-euphemism]] da [[rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy]])
# Saboda haka ba a lisafta shi a matsayin ɗan fãri ba
"Labarin tarihin iyalin bai lisafta Ruben a matsayin ɗan fãri ba" (Duba: [[rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive]])
# Hanok ... Fallu ... Hezron ... Karmi.
Waɗannan sunayen mutane ne. (Duba: [[rc://*/ta/man/translate/translate-names]])

3
1ch/05/04.md Normal file
View File

@ -0,0 +1,3 @@
# Yowel ... Shemaya ... Gog ... Shimei ... Micah ... Rehaya ... Ba'al ... Beerah ... Tilgat Filesa
Waɗannan sunayen mutane ne. (Duba: [[rc://*/ta/man/translate/translate-names]])

15
1ch/05/07.md Normal file
View File

@ -0,0 +1,15 @@
# aka lisaftasu cikin rubutun tarihin asalinsu
Wannan na iya fara sabuwar jumla." An lissafta su bisa ga littafin asalinsu" (Duba: [[rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive]])
# rubutun tarihin asali
rubutu da ke nuna yadda mutane a cikin iyali suke da alaƙa da juna
# Yeyel ... Zekariya ... Bela ... Azaz ...Shema
Waɗannan sunayen mutane ne. (Duba: [[rc://*/ta/man/translate/translate-names]])
# Arowa ... Nebo ... Ba'al Meyon
Waɗannan sunayen ɓirane ne.

3
1ch/05/10.md Normal file
View File

@ -0,0 +1,3 @@
# Hagarawa
Waɗannan sunayen kungiyoyin mutane ne. (Duba: [[rc://*/ta/man/translate/translate-names]])

7
1ch/05/11.md Normal file
View File

@ -0,0 +1,7 @@
# Saleka
Wannan sunan gari ne. (Duba: [[rc://*/ta/man/translate/translate-names]])
# Yowel ... Shafam ...Yanai ... Mikel ... Meshullam ... Sheba ... Jorai ... Jacan ... iya ... Eber
Waɗannan sunayen mutane ne. (Duba: [[rc://*/ta/man/translate/translate-names]])

3
1ch/05/14.md Normal file
View File

@ -0,0 +1,3 @@
# Abihal ... Huri ... Yarowa ... Giliyad ... Mikel ... Yeshishai ... Jahdo ... Buz ... Ahi ... Abdiyel ... Guni
Waɗannan sunayen mutane ne. (Duba: [[rc://*/ta/man/translate/translate-names]])

15
1ch/05/16.md Normal file
View File

@ -0,0 +1,15 @@
# Sun zauna
AT: " ɓabilar Gadawa sun zauna"
# makiyayar ƙasar
yankin kasar da dabbobi ke kiwo a ciyawa
# An rubuta waɗannan dukka bisa ga tarihin asali
AT: "An lissafta su bisa ga asalinsu" ko " kuma jerin sunayen asalin zuriyarsu ne" (Duba: [[rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive]])
# Waɗannan dukka
Ba a bayyana adadin mutanne da ake magana a kansu ba.

19
1ch/05/18.md Normal file
View File

@ -0,0 +1,19 @@
# Rubenawa
Wannan na nufin mutane daga ƙabilar Ruben. (Duba: [[rc://*/ta/man/translate/translate-names]])
# Gadawa
Wannan na nufin mutane daga ƙabilar Gad.
# jarumawa dubu arba'in da hudu
sojoji dubu arba'in da hudu" ko "sojoji 44,000"(Duba: [[rc://*/ta/man/translate/translate-numbers]])
# ɗauke da garkuwa da takobi da masu harbi da baka.
An bayyana sojojin kamar wadda suka kware a yaki ta hanyar makamam da suka dauka. AT: "An horar da su a cikin hanyoyin yaƙe yaƙe sosai"(Duba: [[rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy]] da [[rc://*/ta/man/translate/figs-ellipsis]] )
# Hagarawa ... Yetur ... Nafish ... Nodab
Waɗannan sunayen ƙungiyar mutane ne.

19
1ch/05/20.md Normal file
View File

@ -0,0 +1,19 @@
# Isra'ilawa sun yi kuka ga Allah
"Isra'ilawa sun yi ta rokon Allah domin taimako"
# su ka ci
AT: "Isra'ilawa sun kama Hagarawa "
# raƙuma dubu hamsin
"raƙuma 50,000" (Duba: [[rc://*/ta/man/translate/translate-numbers]])
# jakai dubu biyu
"jakai 2000"
# Don Allah ya yi yaƙi domin su
Allah ya taimaka a yaki ana kwatanta shi kamar soja wanda yayi yaƙi a bakin daga. AT: "Don Allah ya taimake su" (Duba: [[rc://*/ta/man/translate/figs-personification]])

7
1ch/05/23.md Normal file
View File

@ -0,0 +1,7 @@
# Ba'al Hermon ... Senir
Waɗannan sunayen tsaunuka ne. (Duba: [[rc://*/ta/man/translate/translate-names]])
# Efer ... Ishi ... Eliyel ... Azriyel ... Irimiya ... Hodaviya ... Yadiyel
Waɗannan sunayen mutane ne. (Duba: [[rc://*/ta/man/translate/translate-names]])

15
1ch/05/25.md Normal file
View File

@ -0,0 +1,15 @@
# Ful ...Tilgat Filesa
Waɗannan sunayen mutane ne. (Duba: [[rc://*/ta/man/translate/translate-names]])
# Rubenawa ... Gadawa
Waɗannan sunayen kungiyoyin mutane ne. (Duba: [[rc://*/ta/man/translate/translate-names]])
# Halah ... Habor ... Hara
Waɗannan sunayen garuruwa ne. (Duba: [[rc://*/ta/man/translate/translate-names]])
# Gozan
Wannan sunan koji ne.

3
1ch/06/01.md Normal file
View File

@ -0,0 +1,3 @@
# Geshon ... Kohat ... Merari ... Amram ... Izar ... Herbron ... Uziyel... Nadab ... Abihu ... Eliyazar ... Itama
Waɗannan sunayen mutane ne. (Duba: [[rc://*/ta/man/translate/translate-names]])

3
1ch/06/04.md Normal file
View File

@ -0,0 +1,3 @@
# Eliyeza ... Abishuwa ... Bukki ... Uzzi ... Zerahiya ... Merayot
Waɗannan sunayen mutane ne. (Duba: [[rc://*/ta/man/translate/translate-names]])

3
1ch/06/07.md Normal file
View File

@ -0,0 +1,3 @@
# Merayot ... Amariya ... Ahitub ... Zadok ... Ahima'az ... Yohanan
Waɗannan sunayen mutane ne. (Duba: [[rc://*/ta/man/translate/translate-names]])

3
1ch/06/10.md Normal file
View File

@ -0,0 +1,3 @@
# Amariya ... Ahitub ... Zadok ... Shallum
Waɗannan sunayen mutane ne. (Duba: [[rc://*/ta/man/translate/translate-names]])

7
1ch/06/13.md Normal file
View File

@ -0,0 +1,7 @@
# Hilkiya ... Serayiya ... Yozadak
Waɗannan sunayen mutane ne. (Duba: [[rc://*/ta/man/translate/translate-names]])
# ya aika Yahuda da Yerusalem bautar talala ta hannun Nebukadnezza
An kwatanta ikon rundunar sojojin Nebukadnezza da wani bangare na jiki ("hannu") yana anfani da ita domin bi da sojojinsa. AT: "ya bawa Nebukadnezza dama ya ci nasara akan sojojin Yahuda da Yerusalem ya kuma kai su bauta." (Duba: [[rc://*/ta/man/translate/figs-synecdoche]])

3
1ch/06/16.md Normal file
View File

@ -0,0 +1,3 @@
# Libni ... Shimei.
Waɗannan sunayen mutane ne. (Duba: [[rc://*/ta/man/translate/translate-names]])

3
1ch/06/19.md Normal file
View File

@ -0,0 +1,3 @@
# Merari ... Mali ... Iddo ... Mushi ... Jahat ... Zimmah ... Yowah ... Iddo ... Zerah ... Ye'aterai
Waɗannan sunayen mutane ne. (Duba: [[rc://*/ta/man/translate/translate-names]])

3
1ch/06/22.md Normal file
View File

@ -0,0 +1,3 @@
# Aminadab ... Kora... Assir ... Elkana ... Ebiyasaf ... Tahat ... Uriyei ... Uziaya ... Shawul
Waɗannan sunayen mutane ne. (Duba: [[rc://*/ta/man/translate/translate-names]])

3
1ch/06/25.md Normal file
View File

@ -0,0 +1,3 @@
# Elkana ... Amasai ... Ahimot ... Zofai .... Nahat... Eliyab ... Yeroham
Waɗannan sunayen mutane ne. (Duba: [[rc://*/ta/man/translate/translate-names]])

3
1ch/06/28.md Normal file
View File

@ -0,0 +1,3 @@
# ɗa na biyu
ɗa na biyu da aka haifa

7
1ch/06/31.md Normal file
View File

@ -0,0 +1,7 @@
# akwatin alƙawari ya sami hutawa a wurin
"mutanen Isra'ila suka ajiye akwatin alƙawari a wurin"
# Suka aiwatar da hidimarsu bisa ga umarnin da aka ba su
AT: "mawaƙan sun yi biyayya da umarnin Dauda" (Duba: [[rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive]])

11
1ch/06/33.md Normal file
View File

@ -0,0 +1,11 @@
# Waɗannan su ne
"Waɗannan ne mawaƙan"
# Kohatawa
Waɗannan sunnan wani kungiyar mutane ne. (Duba: [[rc://*/ta/man/translate/translate-names]])
# Heman ...Yeroham ... Eliyel...Towa ... Zuf ... Mahat
Waɗannan sunnayen mutane ne.

3
1ch/06/36.md Normal file
View File

@ -0,0 +1,3 @@
# Tahat ... Assir .. .Ebiyasaf... Izar ... Kohat
Waɗannan sunayen mutane ne. (Duba: [[rc://*/ta/man/translate/translate-names]])

11
1ch/06/39.md Normal file
View File

@ -0,0 +1,11 @@
# abokan aikinsa
"abokan aikinsa"
# Berekiya ... Shimeya ... Mika'el ... Ba'asiya ... Malchijah ... Etni ... Zerah ... Adaya ... Etan ... Zimmah ... Shimei ... Yahat ... Geshon
Waɗannan sunayen mutane ne. (Duba: [[rc://*/ta/man/translate/translate-names]])
# wanda ya tsaya a hannun damarsa
Ikon mutun ya dangana ga inda yake tsaye. hanun dama alama ne na inda mutane masu mulki ke tsayawa. (Duba: [[rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy]])

7
1ch/06/44.md Normal file
View File

@ -0,0 +1,7 @@
# A hannun hagun Heman
AT: "tsaye a hannun hagun Heman"
# abokan aikinsa
"abokan aikinsa"

3
1ch/06/48.md Normal file
View File

@ -0,0 +1,3 @@
# Abokan aikinsu, Lebiyawa ne aka ba su su yi
AT: "Aikinsu abokan aikinsu ne, Lebiyawa, su yi" haka" (Duba: [[rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive]])

3
1ch/06/49.md Normal file
View File

@ -0,0 +1,3 @@
# Waɗannan baye-baye suka yi kaffara domin Isra'ila
AT: "Waɗannan baye-baye suka yi domin a kaffara don zunubin mutanen Isra'ila"

7
1ch/06/50.md Normal file
View File

@ -0,0 +1,7 @@
# Muhimmin Bayani:
Duba: [[rc://*/ta/man/translate/translate-names]]
# Zuriyar Haruna kenan bi da bi:
AT: "Waɗannan sune zuriyar Haruna"

15
1ch/06/54.md Normal file
View File

@ -0,0 +1,15 @@
# Ga wuraren da aka ba zuriyar Haruna su zauna, wato, zuriyar Haruna waɗanda ke daga dangin Kohatawa (rabo na fari nasu ne).
AT: "Ga wuraren da aka ba zuriyar Haruna, dangin Kohatawa, suka zauna (an jefa kuri'a domin tabbatar da inda zasu zauna)"
# Kohatawa
Duba yadda ka juwa wannan a 6:33.
# Aka ba su Hebron
AT: "Aka ba su Hebron"
# makiyayarta
ƙasar da ciyawa da dabbobi ke ci.

3
1ch/06/57.md Normal file
View File

@ -0,0 +1,3 @@
# Muhimmin Bayani:
Duba: [[rc://*/ta/man/translate/translate-names]]

7
1ch/06/59.md Normal file
View File

@ -0,0 +1,7 @@
# Muhimmin Bayani:
Duba: [[rc://*/ta/man/translate/translate-names]]
# Dukkan biranen goma sha uku ne.
AT: "Suna da birane 13" (Duba: [[rc://*/ta/man/translate/translate-numbers]])

3
1ch/06/61.md Normal file
View File

@ -0,0 +1,3 @@
# Ga zuriyar Gershon a cikin dangoginsu da bam da bam aka ba su birane goma sha uku
"Zuriyar Gershon a cikin dangogin aka ba su birane 13" (Duba: [[rc://*/ta/man/translate/translate-numbers]])

7
1ch/06/63.md Normal file
View File

@ -0,0 +1,7 @@
# Merari
Duba yadda ka juya wannan a 6:1.
# garuruwan da aka ambata a baya daga
AT: "garuruwan nan daga"

7
1ch/06/66.md Normal file
View File

@ -0,0 +1,7 @@
# Muhimmin Bayani:
Duba: [[rc://*/ta/man/translate/translate-names]]
# Kohatawa
Duba yadda ka juwa wannan a 6:33.

3
1ch/06/70.md Normal file
View File

@ -0,0 +1,3 @@
# Muhimmin Bayani:
Duba: [[rc://*/ta/man/translate/translate-names]]

7
1ch/06/71.md Normal file
View File

@ -0,0 +1,7 @@
# Muhimmin Bayani:
Duba: [[rc://*/ta/man/translate/translate-names]]
# Gashom
Duba yadda ka juya wannan a 6:1.

3
1ch/06/74.md Normal file
View File

@ -0,0 +1,3 @@
# Muhimmin Bayani:
Duba: [[rc://*/ta/man/translate/translate-names]]

7
1ch/06/77.md Normal file
View File

@ -0,0 +1,7 @@
# Muhimmin Bayani:
Duba: [[rc://*/ta/man/translate/translate-names]]
# Aka ba su su ma ... daga kabilar Ruben
Bayyanin da ke cikin 6:77 an sake tsara shi saboda a fahimci ma'anar sa cikin sauƙi. (Duba: [[rc://*/ta/man/translate/translate-versebridge]])

3
1ch/06/80.md Normal file
View File

@ -0,0 +1,3 @@
# Muhimmin Bayani:
Duba: [[rc://*/ta/man/translate/translate-names]]

Some files were not shown because too many files have changed in this diff Show More