ha_tn/1ch/05/01.md

997 B

yanzu Ruben

Kalmar nan "yanzu" ana amfani da ita anan don alamar canji daga jerin zuriya zuwa bayyanin asali game da Ruben. (Duba: rc://*/ta/man/translate/writing-background)

amma aka ba da girman ɗan farinsa ga 'ya'yan Yosef ɗan Isra'ila

"amma aka ba da girman ɗan farinsa ga 'ya'yan Yosef, wani ɗan Isra'ila kuma" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

Ruben ya ƙazantar da gadon mahaifinsa

Wannan zance ta ladabi don yin magana game da yadda Ruben yayi lalata da matar mahaifinsa ta biyu. Babban gado shi ne wurin da mutun da matarsa zasu kwana tare. (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-euphemism]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-metonymy]])

Saboda haka ba a lisafta shi a matsayin ɗan fãri ba

"Labarin tarihin iyalin bai lisafta Ruben a matsayin ɗan fãri ba" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

Hanok ... Fallu ... Hezron ... Karmi.

Waɗannan sunayen mutane ne. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)