ha_tn/1ch/04/05.md

428 B

Temeni ... Hahashtari

Bisa ga fahimta wadannan sunayen mutane. Koda yake wasu juyi sun fahimce su a matsayin sunayen zuriya wanda ta samo asali daga ɗan Ashur.

Helah ... Na'arah

Waɗannan sunayen mata ne.

ta haifa

AT: "ta haifa masa 'ya'ya maza"

da dangogin zuriyar da suka fito daga Ahahel ɗan Harum.

Za a iya fara sabuwa bayyani a nan. "Koz ya zama kakan Harum da zuriyar da suka fito daga Ahahel ɗan Harum"