# Temeni ... Hahashtari Bisa ga fahimta wadannan sunayen mutane. Koda yake wasu juyi sun fahimce su a matsayin sunayen zuriya wanda ta samo asali daga ɗan Ashur. # Helah ... Na'arah Waɗannan sunayen mata ne. # ta haifa AT: "ta haifa masa 'ya'ya maza" # da dangogin zuriyar da suka fito daga Ahahel ɗan Harum. Za a iya fara sabuwa bayyani a nan. "Koz ya zama kakan Harum da zuriyar da suka fito daga Ahahel ɗan Harum"