ha_tn/1ch/04/05.md

16 lines
428 B
Markdown

# Temeni ... Hahashtari
Bisa ga fahimta wadannan sunayen mutane. Koda yake wasu juyi sun fahimce su a matsayin sunayen zuriya wanda ta samo asali daga ɗan Ashur.
# Helah ... Na'arah
Waɗannan sunayen mata ne.
# ta haifa
AT: "ta haifa masa 'ya'ya maza"
# da dangogin zuriyar da suka fito daga Ahahel ɗan Harum.
Za a iya fara sabuwa bayyani a nan. "Koz ya zama kakan Harum da zuriyar da suka fito daga Ahahel ɗan Harum"