ha_tn/1ch/03/15.md

267 B

Muhimmin Bayani:

Wannan ya ci gaba da lissafin zuriyar Dauda da suka zama sarakuna. Ka yi da wannan bayani kamar yadda ka yi a farko a 3:10.

Johanan ... Shallum ... Yehoyachin

Waɗannan sune sunayen mazaje. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)