# Muhimmin Bayani: Wannan ya ci gaba da lissafin zuriyar Dauda da suka zama sarakuna. Ka yi da wannan bayani kamar yadda ka yi a farko a 3:10. # Johanan ... Shallum ... Yehoyachin WaÉ—annan sune sunayen mazaje. (Duba: [[rc://*/ta/man/translate/translate-names]])