ha_tn/1ch/04/03.md

402 B

Itam ... Gedor ... Hushah

Waɗannan sunayen birane ne. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)

Ishma ... Idbash ... Feniyel ... Ezer ... Efrata

Waɗannan sunayen mutane ne.

Hazzelelfoni

Wannan sunan mace ce. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)

Waɗannan su ne zuriyar Hur

"Fenuwel da Ezer kakan su shine Hur." Wannan ya nuna jerin waɗanda zasu biyo baya.