ha_tn/1ch/04/03.md

16 lines
402 B
Markdown
Raw Normal View History

2021-03-19 17:07:02 +00:00
# Itam ... Gedor ... Hushah
Waɗannan sunayen birane ne. (Duba: [[rc://*/ta/man/translate/translate-names]])
# Ishma ... Idbash ... Feniyel ... Ezer ... Efrata
Waɗannan sunayen mutane ne.
# Hazzelelfoni
Wannan sunan mace ce. (Duba: [[rc://*/ta/man/translate/translate-names]])
# Waɗannan su ne zuriyar Hur
"Fenuwel da Ezer kakan su shine Hur." Wannan ya nuna jerin waɗanda zasu biyo baya.