# Itam ... Gedor ... Hushah Waɗannan sunayen birane ne. (Duba: [[rc://*/ta/man/translate/translate-names]]) # Ishma ... Idbash ... Feniyel ... Ezer ... Efrata Waɗannan sunayen mutane ne. # Hazzelelfoni Wannan sunan mace ce. (Duba: [[rc://*/ta/man/translate/translate-names]]) # Waɗannan su ne zuriyar Hur "Fenuwel da Ezer kakan su shine Hur." Wannan ya nuna jerin waɗanda zasu biyo baya.