463 B
463 B
Yahweh
Wannan shine sunnan Yahweh wanda ya bayyana wa mutanensa a cikin Tsohon Alƙawali. Duba shafin fassarar kalma game da Yahweh dangane da yadda ake fassara wannan.
ta haifa masa Ferez da Zara.
"ta haifa masa ya'ya maza Ferez da Zara"
a gaban Yahweh
AT: "bisa lafazin Yahweh"
Yahweh ya kashe shi
Wannan yana nufin Yahweh ya yarda a kashe Er. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)
surukarsa
Wannan yana nufin matar ɗansa ne.