ha_tn/1ch/04/17.md

326 B

Muhimmin Bayani:

Bayanin da ke a 4:17 an sake shirya shi don a iya gane ma'anar da sauƙi. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-versebridge)

Waɗannan su ne 'ya'yan Bitiya

Kalman nan "waɗannan" na nufin Miriyam, Shammai, da Ishba. Su ne 'ya'yan Bitiya haifa ma mijinta Mered.

Bitiya

Wannan sunan mace ce.