ha_tn/1ch/04/32.md

324 B

Muhimmin Bayani:

Lissafin biranen da zuriyar Simiyon suka zauna ya ci gaba.

Itam ... Ain ... Rimmon ...Tochen ... Ashan

Waɗannan sunayen ƙauyuka ne. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)

Ba'al

Wannan sunan gari ne. Ana kuma kiran sa Ba'alat. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)