# Muhimmin Bayani: Lissafin biranen da zuriyar Simiyon suka zauna ya ci gaba. # Itam ... Ain ... Rimmon ...Tochen ... Ashan Waɗannan sunayen ƙauyuka ne. (Duba: [[rc://*/ta/man/translate/translate-names]]) # Ba'al Wannan sunan gari ne. Ana kuma kiran sa Ba'alat. (Duba: [[rc://*/ta/man/translate/translate-names]])