ha_tn/1ch/04/32.md

12 lines
324 B
Markdown
Raw Normal View History

2021-03-19 17:07:02 +00:00
# Muhimmin Bayani:
Lissafin biranen da zuriyar Simiyon suka zauna ya ci gaba.
# Itam ... Ain ... Rimmon ...Tochen ... Ashan
Waɗannan sunayen ƙauyuka ne. (Duba: [[rc://*/ta/man/translate/translate-names]])
# Ba'al
Wannan sunan gari ne. Ana kuma kiran sa Ba'alat. (Duba: [[rc://*/ta/man/translate/translate-names]])