ha_tn/1ch/06/31.md

262 B

akwatin alƙawari ya sami hutawa a wurin

"mutanen Isra'ila suka ajiye akwatin alƙawari a wurin"

Suka aiwatar da hidimarsu bisa ga umarnin da aka ba su

AT: "mawaƙan sun yi biyayya da umarnin Dauda" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)