ha_tn/1ch/06/31.md

8 lines
262 B
Markdown

# akwatin alƙawari ya sami hutawa a wurin
"mutanen Isra'ila suka ajiye akwatin alƙawari a wurin"
# Suka aiwatar da hidimarsu bisa ga umarnin da aka ba su
AT: "mawaƙan sun yi biyayya da umarnin Dauda" (Duba: [[rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive]])