ha_tn/1ch/03/17.md

275 B

Yahoyachin

Wasu juyi suna amfani da "Yekoniya" wanda ya banbanta da "Yahoyachin."

'yan bautar talala

Wannan na iya zama taken da aka bawa Yahoyachin domin an kai shi bauta. duk da haka wasu juyi suna daukar kalmar kamar "Assir," sunan daya daga cikin 'ya'yansa maza.