ha_tn/1ch/06/39.md

451 B

abokan aikinsa

"abokan aikinsa"

Berekiya ... Shimeya ... Mika'el ... Ba'asiya ... Malchijah ... Etni ... Zerah ... Adaya ... Etan ... Zimmah ... Shimei ... Yahat ... Geshon

Waɗannan sunayen mutane ne. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)

wanda ya tsaya a hannun damarsa

Ikon mutun ya dangana ga inda yake tsaye. hanun dama alama ne na inda mutane masu mulki ke tsayawa. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)