12 lines
451 B
Markdown
12 lines
451 B
Markdown
# abokan aikinsa
|
|
|
|
"abokan aikinsa"
|
|
|
|
# Berekiya ... Shimeya ... Mika'el ... Ba'asiya ... Malchijah ... Etni ... Zerah ... Adaya ... Etan ... Zimmah ... Shimei ... Yahat ... Geshon
|
|
|
|
Waɗannan sunayen mutane ne. (Duba: [[rc://*/ta/man/translate/translate-names]])
|
|
|
|
# wanda ya tsaya a hannun damarsa
|
|
|
|
Ikon mutun ya dangana ga inda yake tsaye. hanun dama alama ne na inda mutane masu mulki ke tsayawa. (Duba: [[rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy]])
|