# abokan aikinsa "abokan aikinsa" # Berekiya ... Shimeya ... Mika'el ... Ba'asiya ... Malchijah ... Etni ... Zerah ... Adaya ... Etan ... Zimmah ... Shimei ... Yahat ... Geshon WaÉ—annan sunayen mutane ne. (Duba: [[rc://*/ta/man/translate/translate-names]]) # wanda ya tsaya a hannun damarsa Ikon mutun ya dangana ga inda yake tsaye. hanun dama alama ne na inda mutane masu mulki ke tsayawa. (Duba: [[rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy]])