ha_tn/1ch/06/13.md

465 B

Hilkiya ... Serayiya ... Yozadak

Waɗannan sunayen mutane ne. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)

ya aika Yahuda da Yerusalem bautar talala ta hannun Nebukadnezza

An kwatanta ikon rundunar sojojin Nebukadnezza da wani bangare na jiki ("hannu") yana anfani da ita domin bi da sojojinsa. AT: "ya bawa Nebukadnezza dama ya ci nasara akan sojojin Yahuda da Yerusalem ya kuma kai su bauta." (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-synecdoche)