ha_tn/1ch/06/13.md

8 lines
465 B
Markdown
Raw Normal View History

2021-03-19 17:07:02 +00:00
# Hilkiya ... Serayiya ... Yozadak
Waɗannan sunayen mutane ne. (Duba: [[rc://*/ta/man/translate/translate-names]])
# ya aika Yahuda da Yerusalem bautar talala ta hannun Nebukadnezza
An kwatanta ikon rundunar sojojin Nebukadnezza da wani bangare na jiki ("hannu") yana anfani da ita domin bi da sojojinsa. AT: "ya bawa Nebukadnezza dama ya ci nasara akan sojojin Yahuda da Yerusalem ya kuma kai su bauta." (Duba: [[rc://*/ta/man/translate/figs-synecdoche]])