ha_tn/1ch/03/10.md

456 B
Raw Blame History

Muhimmin Bayani:

Wannan ne farkon lissafin zuriyar Dauda da suka zama sarakuna.

Ɗan Suleman shi ne Rehobowam. Ɗan Rehobowam shi ne Abiya

Suleman yana da ɗa fiye da daya. Haka ma sauran maza suke a lissafin. AT: "Suleman shine mahaifin Rehobowam. Rehobowam shine mahaifin Abija"

Azariya

Wannan wani sunna ne na Uziya, sunnan da aka fi sani na sarki.. Mai fassara yana iya yanke shawarar amfani da sunnan "Uziya" a ko'ina wa wannan sarkin.