ha_tn/1ch/01/05.md

451 B

Gomar ... Dadanim

Fassara waɗannan sunayen mutane ta yadda zaka fassara sunayen a yarenka. Waɗannan duka sunayen mutane ne. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)

Kitiawa da Rodanawa

Waɗannan sunayen mutanen da kungiyoyin. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)

Rodanawa

Wannan sunan wani lokaci ana rubuta shi "Rodanim" kamar yadda yake cikin UDB. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-textvariants)