ha_tn/1ch/01/05.md

12 lines
451 B
Markdown
Raw Normal View History

2021-03-19 17:07:02 +00:00
# Gomar ... Dadanim
Fassara waɗannan sunayen mutane ta yadda zaka fassara sunayen a yarenka. Waɗannan duka sunayen mutane ne. (Duba: [[rc://*/ta/man/translate/translate-names]])
# Kitiawa da Rodanawa
Waɗannan sunayen mutanen da kungiyoyin. (Duba: [[rc://*/ta/man/translate/translate-names]])
# Rodanawa
Wannan sunan wani lokaci ana rubuta shi "Rodanim" kamar yadda yake cikin UDB. (Duba: [[rc://*/ta/man/translate/translate-textvariants]])