# Gomar ... Dadanim Fassara waɗannan sunayen mutane ta yadda zaka fassara sunayen a yarenka. Waɗannan duka sunayen mutane ne. (Duba: [[rc://*/ta/man/translate/translate-names]]) # Kitiawa da Rodanawa Waɗannan sunayen mutanen da kungiyoyin. (Duba: [[rc://*/ta/man/translate/translate-names]]) # Rodanawa Wannan sunan wani lokaci ana rubuta shi "Rodanim" kamar yadda yake cikin UDB. (Duba: [[rc://*/ta/man/translate/translate-textvariants]])