355 B
355 B
Obadiya
Wannan mutumin yana da suna iri ɗaya kamar Annabi Obadiya amma wannan wani ne daban. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)
waɗansu sauran zuriyoyin su ne Arnan, Obadiya, da Shekaniya
Juyi daban-daban sun sanya waɗannan mutane a cikin hurɗoɗi daban-daban da juna, sobada Ibraniyanci bai yi bayanni sosai game da su ba.