473 B
473 B
aka lisaftasu cikin rubutun tarihin asalinsu
Wannan na iya fara sabuwar jumla." An lissafta su bisa ga littafin asalinsu" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)
rubutun tarihin asali
rubutu da ke nuna yadda mutane a cikin iyali suke da alaƙa da juna
Yeyel ... Zekariya ... Bela ... Azaz ...Shema
Waɗannan sunayen mutane ne. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)
Arowa ... Nebo ... Ba'al Meyon
Waɗannan sunayen ɓirane ne.