471 B
471 B
Bela ... Beyor ... Yobab ... Zerah ... Husham
Waɗannan sunayen mutane ne. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)
Dinhaba ... Bozra
Waɗannan sunayen wurare ne. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)
Husham na ƙasar Temanawa ya yi mulki a gurbinsa
"Husham, daga ƙasar kakanin Temanawa in da suke zama, ya yi mulki a gurbinsa."
Temanawa
Wannan sunan ƙungiyoyin mutane ne. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)