ha_tn/1ch/05/18.md

672 B

Rubenawa

Wannan na nufin mutane daga ƙabilar Ruben. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)

Gadawa

Wannan na nufin mutane daga ƙabilar Gad.

jarumawa dubu arba'in da hudu

sojoji dubu arba'in da hudu" ko "sojoji 44,000"(Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-numbers)

ɗauke da garkuwa da takobi da masu harbi da baka.

An bayyana sojojin kamar wadda suka kware a yaki ta hanyar makamam da suka dauka. AT: "An horar da su a cikin hanyoyin yaƙe yaƙe sosai"(Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-metonymy]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-ellipsis]] )

Hagarawa ... Yetur ... Nafish ... Nodab

Waɗannan sunayen ƙungiyar mutane ne.