# Rubenawa Wannan na nufin mutane daga ƙabilar Ruben. (Duba: [[rc://*/ta/man/translate/translate-names]]) # Gadawa Wannan na nufin mutane daga ƙabilar Gad. # jarumawa dubu arba'in da hudu sojoji dubu arba'in da hudu" ko "sojoji 44,000"(Duba: [[rc://*/ta/man/translate/translate-numbers]]) # ɗauke da garkuwa da takobi da masu harbi da baka. An bayyana sojojin kamar wadda suka kware a yaki ta hanyar makamam da suka dauka. AT: "An horar da su a cikin hanyoyin yaƙe yaƙe sosai"(Duba: [[rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy]] da [[rc://*/ta/man/translate/figs-ellipsis]] ) # Hagarawa ... Yetur ... Nafish ... Nodab Waɗannan sunayen ƙungiyar mutane ne.