ha_tn/1ch/05/18.md

20 lines
672 B
Markdown
Raw Normal View History

2021-03-19 17:07:02 +00:00
# Rubenawa
Wannan na nufin mutane daga ƙabilar Ruben. (Duba: [[rc://*/ta/man/translate/translate-names]])
# Gadawa
Wannan na nufin mutane daga ƙabilar Gad.
# jarumawa dubu arba'in da hudu
sojoji dubu arba'in da hudu" ko "sojoji 44,000"(Duba: [[rc://*/ta/man/translate/translate-numbers]])
# ɗauke da garkuwa da takobi da masu harbi da baka.
An bayyana sojojin kamar wadda suka kware a yaki ta hanyar makamam da suka dauka. AT: "An horar da su a cikin hanyoyin yaƙe yaƙe sosai"(Duba: [[rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy]] da [[rc://*/ta/man/translate/figs-ellipsis]] )
# Hagarawa ... Yetur ... Nafish ... Nodab
Waɗannan sunayen ƙungiyar mutane ne.