ha_tn/1ch/04/42.md

485 B

Mutane ɗari biyar

"mutane 500" (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-numbers)

Felatiya ... Niyeriya ... Refayiya... Uzziyel... Ishi.

Waɗannan sunayen mutane ne. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)

sauran Amelikawa 'yan gudun hijira

"Amelikawa 'yan gudun hijira da suka rage"

'yan gudun hijira

mutanen da aka tilastawa su bar gidajen kasarsu

har zuwa yau.

"daga wancan lokacin har zuwa yau" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)