ha_tn/1ch/04/34.md

265 B

Waɗannan da aka ambata da sunaye shugabanni ne.

Waɗannan mutanen shugabanni ne. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

dangoginsu sun ƙaru sosai

Yawan mutane a zuriyar su ya ƙaru sosai. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)