ha_tn/1ch/02/42.md

296 B

'Ya'yan Caleb ... Mareshah

Juyi da yawa sun gane hurɗoɗin da ke tsakanin waɗannan mutanen a hanyoyi dabam-dabam. Wasu masu fassara sun yarda cewa "baban Hebron ... baban Raham, baban Yorkim ... baban Shammai" na nufin "tushen dangin Hebron," etc. Wasu juyi asu iya ɗaukar wannan fassarar.