ha_tn/1ch/01/01.md

556 B

'Ya'yan Nuhu su ne Shem, Ham da Yafet.

Wasu juyi da ta kumshi ULB da UDB, sun hada '"Ya'yan" domin ya bayyana hakan cewa Shem, Ham, da Yafet 'yan'uwan juna ne kuma ya'yan Nuhu ne. In ba haka ba, mai karatu zai yi zaton cewa kowanensu na wakiltar tsararaki daya nesa da Nuhu, da kakaninsu.

Adamu, Set, Enosh, Kenan, Mahalalel, Yared, Inok, Metusela, Lamek

Waɗannan suna jerin sunayen kakanine. Idan yaren ku na da takamen hanyar da za ku sa alama irin wanan jerin, zaku iya amfani da shi anan. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)