396 B
396 B
Kaleb...Shuhah...Mehir... Eshton...Bet Rafa...Faseya...Tehinna
Waɗannan sunayen mutane ne (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)
Tehinna, wanda shi ne ya fara Nahash
"Tehinna wanda ya kafa garin Nahash"
Nahash
Wannan sunan Birni ne. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)
Reka
Wannan sunan wuri ne. (duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)