Thu Sep 03 2020 15:37:28 GMT+0100 (W. Central Africa Standard Time)

This commit is contained in:
rachelua 2020-09-03 15:37:29 +01:00
parent b2832f8042
commit 0ca5c760a6
10 changed files with 16 additions and 16 deletions

View File

@ -1,10 +1,10 @@
[
{
"title": "me ya faru da abokan gaban Dauda sun juya baya?",
"title": "Me ya faru da abokan gaban Dauda sun juya baya?",
"body": "abokan gaban sun fadi sun mutu a gaban Yahweh"
},
{
"title": "menene alkali mai aminci yayi wa Dauda?",
"body": "alkali mai aminci ya zauna a kan kursiyansa kuma ya tsare aikin adalcin Dauda"
"title": "Mene ne alkali mai aminci yayi wa Dauda?",
"body": "alkali mai aminci ya zauna a kan kursiyansa kuma ya tsare aikin adalcin Dauda."
}
]

View File

@ -1,6 +1,6 @@
[
{
"title": "Menene alkali mai aminci ya yi wa mugayen al'ummai?",
"title": "Mene ne alkali mai aminci ya yi wa mugayen al'ummai?",
"body": "Ya ba wa al'ummai tsoro da kukan yaki, ya hallakar da mugaye, kuma ya toshe tunanin har abada."
},
{

View File

@ -1,10 +1,10 @@
[
{
"title": "Menene Yahweh zai yi wa wanda an zalunta?",
"title": "Mene ne Yahweh zai yi wa wanda an zalunta?",
"body": "Yahweh zai zama mafaka ga wanda an zalunta a lokacin damuwa."
},
{
"title": "Menene Dauda ya roki Yahweh yayi wa wanda suna neman shi?",
"title": "Mene ne Dauda ya roki Yahweh yayi wa wanda suna neman shi?",
"body": "Dauda ya roki Yahweh kar yayi watsi da masu neman shi."
}
]

View File

@ -1,10 +1,10 @@
[
{
"title": "Menene Dauda ya ce mutanen za su yi wa Yahweh, mai mulkin Sihiyona?",
"title": "Mene ne Dauda ya ce mutanen za su yi wa Yahweh, mai mulkin Sihiyona?",
"body": "Za su yi wakan yabo ga Yahweh kuma su fada wa al'ummai abin da Yahweh yayi."
},
{
"title": "Menene Allah baya mantawa?",
"title": "Mene ne Allah baya mantawa?",
"body": "Baya manta kukan wadanda ake zalunta."
}
]

View File

@ -1,6 +1,6 @@
[
{
"title": "Menene Dauda yake rokan Yahweh ya yi masa?",
"title": "Mene ne Dauda yake rokan Yahweh ya yi masa?",
"body": "Yana rokan Yahweh yayi masa jinƙai."
},
{

View File

@ -4,7 +4,7 @@
"body": "An aika su lahira, wanda itace rabon dukkan wadanda sun manta da Allah."
},
{
"title": "Menene ba zai faru da masu bukata da wanda an zalunta ba?",
"title": "Mene ne ba zai faru da masu bukata da wanda an zalunta ba?",
"body": "Ba za a manta da masu bukata ba ko begen waɗanda ake zalunta ya bace har abada."
}
]

View File

@ -1,10 +1,10 @@
[
{
"title": "Menene Dauda yake sun Yahweh ya hana mutum daga yi?",
"title": "Mene ne Dauda yake sun Yahweh ya hana mutum daga yi?",
"body": "Dauda yana sun Yahweh ya tashi kuma kada ya bar mutum ya yi nasara."
},
{
"title": "Menene Dauda yake rokan Yahweh ya yo wa al'ummai?",
"title": "Mene ne Dauda yake rokan Yahweh ya yo wa al'ummai?",
"body": "Yana rokan Yahweh ya tsoratar da su kuma su sani cewa su mutane ne kawai."
}
]

View File

@ -4,7 +4,7 @@
"body": "Marubunci yana ji kamar Yahweh na tsaye da nessa kuma ya boye kansa."
},
{
"title": "Menene marubucin ya roki Yahweh yayi wa mugayen mutane?",
"title": "Mene ne marubucin ya roki Yahweh yayi wa mugayen mutane?",
"body": "Marubucin ya roki Yahweh ya bar tarkon da mugaye suka dana ya kama su."
}
]

View File

@ -1,10 +1,10 @@
[
{
"title": "Menene mugun mutun yake fada a zuciyarsa?",
"title": "Mene ne mugun mutun yake fada a zuciyarsa?",
"body": "Mugun mutum yace, \"ba zan taba faduwa ba; a cikin dukkan tsararraki ba zan sadu da wahala ba.\""
},
{
"title": "Menene ya cika bakin mugun mutum?",
"title": "Mene ne ya cika bakin mugun mutum?",
"body": "Bakinsa na cike da zage-zage da yaudara, da mugayen kalmomi."
}
]

View File

@ -91,6 +91,7 @@
"08-09",
"09-title",
"09-01",
"09-03",
"09-05",
"09-07",
"09-09",
@ -102,7 +103,6 @@
"10-title",
"10-01",
"10-04",
"10-06",
"10-08",
"10-11",
"10-13",