ha_psa_tq_l2/10/01.txt

10 lines
302 B
Plaintext

[
{
"title": "Yaya ne Yahweh yake bi da marubucin?",
"body": "Marubunci yana ji kamar Yahweh na tsaye da nessa kuma ya boye kansa."
},
{
"title": "Mene ne marubucin ya roki Yahweh yayi wa mugayen mutane?",
"body": "Marubucin ya roki Yahweh ya bar tarkon da mugaye suka dana ya kama su."
}
]