ha_psa_tq_l2/09/09.txt

10 lines
286 B
Plaintext

[
{
"title": "Mene ne Yahweh zai yi wa wanda an zalunta?",
"body": "Yahweh zai zama mafaka ga wanda an zalunta a lokacin damuwa."
},
{
"title": "Mene ne Dauda ya roki Yahweh yayi wa wanda suna neman shi?",
"body": "Dauda ya roki Yahweh kar yayi watsi da masu neman shi."
}
]