ha_psa_tq_l2/09/13.txt

14 lines
342 B
Plaintext

[
{
"title": "Mene ne Dauda yake rokan Yahweh ya yi masa?",
"body": "Yana rokan Yahweh yayi masa jinƙai."
},
{
"title": "Wa yake zaluntan Dauda?",
"body": "Wanda sun tsani Dauda ne suke zaluntan sa."
},
{
"title": "Ina ne Dauda zai yi murna cikin ceto?",
"body": "Dauda zai yi murnan ceto a ƙofofin budurwan Sihiyona."
}
]