Thu Sep 03 2020 15:35:29 GMT+0100 (W. Central Africa Standard Time)

This commit is contained in:
rachelua 2020-09-03 15:35:29 +01:00
parent fd8f99a54d
commit b2832f8042
9 changed files with 14 additions and 14 deletions

View File

@ -1,10 +1,10 @@
[
{
"title": "Menene Dauda yace bai yi ba?",
"title": "Mene ne Dauda yace bai yi ba?",
"body": "Dauda yace wa Yahweh bai yi abin da abokan gabansa sun ce yayi kuma ba rashin adalchi a hannun sa."
},
{
"title": "Menene Dauda yace bai yi wa wanda suna zaman lafiya ko makiyansa ba?",
"title": "Mene ne Dauda yace bai yi wa wanda suna zaman lafiya ko makiyansa ba?",
"body": "Dauda yace bai yi wani abu da ba dai-dai ba ga wanda yake zaman salama da shi, ko da wani mai gaba da sh."
}
]

View File

@ -1,6 +1,6 @@
[
{
"title": "Menene Dauda yace Yahweh yayi masa idan Dauda baya fadan gaskiya?",
"title": "Mene ne Dauda yace Yahweh yayi masa idan Dauda baya fadan gaskiya?",
"body": "Dauda yace Yahweh ya bar makiyan shi su nemi ransa har su kama shu, bari su take rayeyyen jikinsa, kuma su bar shi da kunya a kura."
}
]

View File

@ -1,14 +1,14 @@
[
{
"title": "Menene Dauda na roƙan Yahweh yayi a lokacin fushi?",
"title": "Mene ne Dauda na roƙan Yahweh yayi a lokacin fushi?",
"body": "Dauda na roƙan Yahweh tashi yayi gaba da hassalar abokan gabansa."
},
{
"title": "Menene Dauda yake roƙan Yahweh yayi saboda da shi?",
"title": "Mene ne Dauda yake roƙan Yahweh yayi saboda da shi?",
"body": "Dauda ya roƙi Yahweh ya tashi ya aikata amintaccen umurni da a ka san sa da shi"
},
{
"title": "Menene Dauda yake sun Yahweh yayi da dukan ƙabilun?",
"title": "Mene ne Dauda yake sun Yahweh yayi da dukan ƙabilun?",
"body": "Dauda na sun Yahweh ya dauka wurinsa a kan dukan kabilun."
}
]

View File

@ -1,10 +1,10 @@
[
{
"title": "Wanene Dauda yake so Yahweh ya saranta?",
"title": "Wane ne Dauda yake so Yahweh ya saranta?",
"body": "Dauda na sun Yahweh ya saranta al'ummai."
},
{
"title": "Menene Dauda yace Allah mai adalci yakan yi?",
"title": "Mene ne Dauda yace Allah mai adalci yakan yi?",
"body": "Dauda yace Allah yakan bincike zukata da hankali."
}
]

View File

@ -1,6 +1,6 @@
[
{
"title": "Menene Allah zai yi idan mutum bai tuba ba?",
"title": "Mene ne Allah zai yi idan mutum bai tuba ba?",
"body": "Allah zai wasa takobinsa ya kuma shirya bakansa don yaki."
}
]

View File

@ -4,7 +4,7 @@
"body": "Sunan Yahweh Ubangiji ne ke da muhimmanci"
},
{
"title": "Menene Yahweh ta shirya daga bakin yara da jarirai?",
"title": "Mene ne Yahweh ta shirya daga bakin yara da jarirai?",
"body": "Yahweh ya shirya yabo."
},
{

View File

@ -1,6 +1,6 @@
[
{
"title": "Menene Dauda ya duba da ya sa yayi tunani ce wa yan adam ba su da amfani?",
"title": "Mene ne Dauda ya duba da ya sa yayi tunani ce wa yan adam ba su da amfani?",
"body": "Ya dubi sararin sammai, wata, da kuma taurari."
},
{

View File

@ -1,10 +1,10 @@
[
{
"title": "Menene Yahweh ya yi yan adam su yi?",
"title": "Mene ne Yahweh ya yi yan adam su yi?",
"body": "Yahweh ya yi yan adam su mulki dukkan aikin hannuwansa."
},
{
"title": "Menene wasu daga cikin abin da Yahweh ya sa a karkashin kafafun mutum?",
"title": "Mene ne wasu daga cikin abin da Yahweh ya sa a karkashin kafafun mutum?",
"body": "Ya sa dukkan tumaki da shanu, har ma da dabbobin jeji, da tsuntsayen samai, da kifayen teku, da dukkan halittin tekuna kasan kafafun mutum."
}
]

View File

@ -76,6 +76,7 @@
"06-08",
"07-title",
"07-01",
"07-03",
"07-05",
"07-06",
"07-08",
@ -90,7 +91,6 @@
"08-09",
"09-title",
"09-01",
"09-03",
"09-05",
"09-07",
"09-09",