ha_psa_tq_l2/07/03.txt

10 lines
373 B
Plaintext

[
{
"title": "Mene ne Dauda yace bai yi ba?",
"body": "Dauda yace wa Yahweh bai yi abin da abokan gabansa sun ce yayi kuma ba rashin adalchi a hannun sa."
},
{
"title": "Mene ne Dauda yace bai yi wa wanda suna zaman lafiya ko makiyansa ba?",
"body": "Dauda yace bai yi wani abu da ba dai-dai ba ga wanda yake zaman salama da shi, ko da wani mai gaba da sh."
}
]